IQNA - Babban magatakardar kungiyar Badar ta Iraki yayin da yake gargadi game da sakamakon yakin Iran da Amurka kan daukacin yankin, ya ce: Al'ummar Gaza na cikin hadarin kisan kiyashi da gudun hijira.
Lambar Labari: 3493030 Ranar Watsawa : 2025/04/02
Tehran (IQNA) Hizbullah da Amal sun fitar da bayani na hadin gwiwa kan batutuwa da suka shafi halin da ake cikia kasar Lebanon a kan batutuwa daban-daban, na siyasa, tsaro, tattalin arziki da sauransu.
Lambar Labari: 3486691 Ranar Watsawa : 2021/12/16